Kaduna ta sassauta dokar hana fita kana ta roki jiragen sama dana kasa da su fara jigila zuwa jihar.

Read Time:35 Second

Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita na awa Ashirin da Hudu a saboda hayaniya data taso a sanadiyar kashe wani sarki Adara Agom Dakta Maiwada Galadima da wasu masu sace mutane da a San su ba sukayi.
A wata sanarwa da Baban mataimakin Gwamna akan harkokin watsa labarai Samuel Aruwan ya fitar ranar lahadi yace yanzu dokar zai fara aiki ne daga karfe biyar zuwa shida na maraice.
Kakakin gwamnan yace hakan zai fara aiki ne nan take kana ya roki kamfanoni jiragen sama na fasinja da kuma na jiragen kasa da su fara aikin jigilar fasinjoji zuwa Kaduna.
Yace kowa ya saki jiki yayi Harka na halal daga biyar zuwa shida na maraice

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %