Leah Sharibu: Iyalenta sun rungumi addu’o-i akan biyan kudin fansa Biliyan Dari

Read Time:32 Second

Iyalen Leah Sharibu sun dukufa da Addu’a akan kudin fansa biliyan Dari da Boko Haram suke nema a hannun gwamnatin tarayya , wata kawar mahaifiyar ta kuma Babar malama a sashen kimiyar siyasa na jami’ar jos Dakta Gloria Samdi puldu ce ta bayyana hakan.
Tace ya kamata a kara matsa kaimi wajen yin Addu’a saboda biliyan Dari da ake bukata ba karamin kudi ba ne.
Leah Sharibu nadaga cikin yan matan kolajin kimiya da fasaha na Dapchi a jihar Yobe guda Dari da goma da Boko Haram sukayi Garkuwa dasu tun a ranar goma sha Tara ga watan faburairu ,2018 saboda ita kirista ce suka ki barin ta .

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %