Motar Buratai tayi hatsari.

Read Time:30 Second

A ranar lahadi motar zuwa aiki na Baban hafsan hafsoshin Najeriya Lt Gen. Tukur Buratai tayi hatsari a Jere na jihar Kaduna.
Wakilin mu ya gano cewar hatsarin ya auku ne da karfe shida na yamma bayan wata motar farar hula ta kauche akan nata hanyar sai ta afkawa motar shugaba sojojin.
Acewar hukumar soji ta tabbatar da hatsarin a shafin ta na manhajar twitter amma tace shugaban sojojin kasa baya cikin motar sai dai dogarin sa ne yaji ciwo.
Dogarin nasa wato ADC ba a bayyana sunan sa ba an ruga da shi zuwa asibiti mafi kusa don samun kulawa.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %