Wani harin da Boko Haram suka kai ya kashe mutane goma sha biyu.
Akalla mutane goma sha biyu ne yan ta’addan Boko Haram suka kashe a wasu hare hare da suka kaiwa kauyuka biyu da sansanin yan gudun hijira, yan kato da gora da kuma mazauna yankin ne suka shaidawa kamfani AFP.
Yan ta’addan sun farma sansanin ne bayan sun fi karfin sojoji da yan kato da gora dake gurin inda suka kona Rabin sansanin da wuta tare da harba rokoki da gurneti a ranar Alhamis.
Yan Boko Haram Wanda suka zo a motoci guda bakwai a makare ranar laraba sun farma kauyukan Bulaburin da kofa da kuma sansanin yan gudun hijira na Dalori dake wajen Garin Borno baban birnin jihar Maiduguri.
Masu biyayya ga Abubakar shekau sun sha kaiwa hari wa yankin a lokutan baya.
Duk da gwamnati ta dage cewa ta kusa ta kawar da Boko Haram amma haryanzu Najeriya na fiskantar manyan yaki da kungiyar.
Rikicin da yayi sanadiyar kashe rayukan mutane sama da dubu Ashirin da bakwai kuma kusan mutane miliyan biyu sun kasa komawa gidajen su tun a shekara ta dubu biyu da Tara a yankin tekun chadi.
More Stories
BREAKING: NNPC RAISED PRICE OF PETROL TO N1060 PER LITRE FOR THIRD TIME IN 2 MONTHS
The Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) has raised the price of Premium Motor Spirit (PMS), commonly referred to...
MINISTER SEEKS CYBERCRIME SPECIALISTS TO SHAPE NIGERIA’S POLICING POLICY
Two authors, Dr. Tombari Sibe and Prof. Christian Kaunert, have been invited to join the Federal Government's Committee on National...
STRIKE:PAY OUR WITHHELD SALARIES – SSANU, NASU TELL EDUN FINANCE MINISTER
The Senior Staff Association of Nigerian Universities (SSANU) and the Non-Academic Staff Union of Educational and Associated Institutions (NASU), two...
MERCY JOHNSON BRAGS ABOUT HER DAUGHTER’S FAST GROWTH
The Nollywood actress Mercy Johnson Okojie has boasted about the quick development of her first baby, Purity Okojie. Mercy...
HUNTER FOUND DEAD WITH BULLET WOUNDS IN OGUN FOREST
In the Ijebu Igbo region of Ogun State, a hunter named Femi was discovered dead from gunshot wounds in a...
MAN UNITED FIRES TEN HAG, ERIK
Erik ten Hag has been fired by Manchester United. After a dismal start to the season, Ten Hag's two-and-a-half-year tenure...