An kashe mutane goma Sha uku a saboda kashe wani mai Babur a garin Lessel a jihar Benuwe.
Akalla wasu Yan kungiyar maitar zamani guda goma Sha uku matasan garin Lessel a jihar Benuwe ranar asabar suka yayanka su har lahira a karamar...
Wani malamin makaranta mai shekara 43 yayi wa wata daliba yar’ shekara 12 fiyade a Gombe
Alkalin baban kotun majistiri dake Tumfure a jihar Gombe a ranar Alhamis ya bada umurnin da a ajiye Yusuf Abubakar mai shekara 43 saboda yayi...
An ajiye wani mutum mai shekara 60 a dakin riman bayan ya keta haddin yar’ uwar sa.
A ranar Alhamis kotun majistiri dake Makurdi ta bada umurnin da a ajiye Terhenme Nyojo onn saboda ya tilastawa wata yar'uwansa Ushahembe Wuese yin lalata...
An yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar Rataya bayan ya kashe aminin sa.
Babar kotun jihar Kaduna dake Zaria ta yanke wa Abdullahi Ibrahim tsohon maigadi da jami'ar Ahmadu Bello hukuncin kisa ta hanyar Rataya. Daya ke yanke...
Ana zargin wasu maza biyu su farma wata mata da adda a Abuja.
A ranar Laraba aka gurfanar da Abubakar Hassan mai shekara 22 da Abdulrazak sani mai shekara 22 a gaban kotun Area court grade 1 dake...
Sojojin operation sharan daji sun kashe wasu Yan fashi guda 20 kana sun kama 21 a jihar Zamfara
Sojojin dake aiki a shiyar Arewa maso yammacin Najeriya a karkashin operation sharan daji sun kashe wasu Yan fashi guda 20 kana sun kama 21....
Makiyaya sun afkawa Benuwe kana suka kashe manomi
A jiya da safe wasu da ake zargin Makiyaya ne suka kashe wani mai suna Ioryem makondo dake yankin Che- Agbe Mbayer/ Yandev na jihar...
Yan sanda sun kama mutum 22 da ake zargin suna addabar Kaduna.
Rundunar Yan sanda na jihar Kaduna ta kama wasu mutane 22 da ake zargin su da yin fashi da makami da kuma yin garkuwa da...
AWCON2018: SUPER FALCONS REVIVE THEIR CAMPAIGN
The Nigerian Super Falcons have revived their Afrcan Women Cup of Nations campaign after thrashing the shepolopolo of Zambia 4-nil on Wednesday. The Super Falcons...
Kasa da mutane bakwai suka mutu, goma Sha Daya suka ji ciwo a hatsarin mota Daya ritsa da daliban jami’ar Maiduguri
Daliban da suka bar maiduguri ranar talata sunyi hatsarin ne a hanyar Gombe. Hatsarin ya faru ne a Damaturu, jihar yobe mutum bakwai suka mutu...