Ochanya Ogbaje: Kungiyar ASUP tayi maganar yar shekara goma sha uku da wani malami yayi mata fiyade har ta mutu.
Reshen kungiyar malamai na makarantar kimiya da fasaha ta jihar Benuwe ASUP ta fitar da jawabi akan karar daya daga cikin yayan ta Andrew Ogbuja...
Gwamnatin jihar Benuwe na Neman ayiwa yar shekara goma sha uku Elizabeth Ochanya Adalci.
mai rike da mukamin Gwamnar jihar Benuwe Benson Abuonu yana nemar ayi Adalci wa Elizabeth Ochanya Ogbaje yar aikin gida da aka yiwa fiyade har...
Harkokin kasuwanci ya fara kankama bayan fadan Kaduna.
A ranar Alhamis harkokin hada hada sun fara gudana a cikin garin Kaduna bayan a sassauta dokar hana fita na awa Ashirin da Hudu bayan...
Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci a aiki.
Gwamnatin jihar Kebbi ta dauki sabbin likitoci guda Arba'in daga jami'o-in Usman Danfodio , Sakkwato, Sudan da India a aikin gwamnati. A wata sanarwa daga...
Boko Haram sun kashe mutum biyu a wani hari kusa da Chibok.
Mayakan Boko Haram sun kashe mutum biyu a wani kauye kusa da garin Chibok , yankin Arewa maso gabas a Najeriya wasu mazauna kauyen da...
Iyalen Marigayi mai shara’a Idris Kutigi sun bayyana ranar jana’izar sa.
A wata sanarwa da Babar yar marigayin Binta Aliyu ta fitar ranar talata tace gawar marigayin zai iso Abuja daga birnin London ranar Laraba da...
Fashi da makami na Offa: Gwamnatin jihar tace wa yan sanda akwai lauje cikin nadi.
Gwamnatin jihar Kwara tana zargin hukumar cewa akwai wani Abu da take boyewa yan Najeriya game da wadanda ake zargin su dayin fashi a Offa....
Fiyade: Yan Najeriya sun bukaci Adalci wa yar shekara goma sha uku Ochanya Ogbaje.
Yan Najeriya musamman ma masu rajin kare yancin Dan Adam sun bukaci ayi Adalci wa yar shekara goma sha uku Elizabeth Ochanya Ogbaje wacce ta...
MUSUT OZIL AND AUBAMEYANG SHINE AS ARSENAL COME FROM BEHIND TO BEAT LEICESTER 3-1
Mesut Ozil's superb individual performance saw Arsenal come from behind to beat Leicester City 3-1 in the Premier League. Leicester led in the first half...
MUSUT OZIL AND AUBAMEYANG SHINE AS ARSENAL COME FROM BEHIND TO BEAT LEICESTER 3-1
Mesut Ozil's superb individual performance saw Arsenal come from behind to beat Leicester City 3-1 in the Premier League. Leicester led in the first half...