Wani da ake zargin barawo ne ya shiga masaukin baki na IBB ya saci waya da kudi
An kama wani da ake zargin barawo ne Joseph Peter ya fasa wani daki a masaukin baki na IBB dake shango , Minna jihar Niger...
Yan Boko Haram sun farma wani kauye a Borno suka sace sama da shanu Dari biyar, tumakai da sauran su.
A ranar lahadi hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA tace yan Boko Haram sun zo da niyyar fashi da makami a daren Asabar a...
An binne gawar Galadima sarkin da aka kashe a Kaduna cikin yanayin tsaro mai karfi.
A ranar Asabar ne cikin kuka aka binne gawar sarkin masarautar Adara Dakta Maiwada Galadima wanda aka yi zargin masu sace mutane suka kashe a...
Boko Haram: Buhari na fama da matsi biyo bayan hari da aka kai a Maiduguri ranar Asabar.
Aisha Yusufu wanda ke da hannu wajen kafa kungiyar dake fafutukar a dawo da yan mata da Boko haram suka sace wato BBOG ta bayyana...
Hukumar tsaro na farin kaya DSS ta kama wani kwararre wajen sarrafawa kungiyar IS Bom da kuma masu sace mutane goma.
Hukumar tsaro na farin kaya ta kama wani da ake zargin kwararre ne wajen sarrafa boma bomai wa kungiyar Ta'adda na IS dake Afurka ta...
An kama wani mutum Dan shekara sittin wanda yayi wata yar aiki mai shekara goma sha biyar ciki.
Rundunar yan sanda na jihar Benuwe ta kama wani mutum Dan shekara sittin okedichukwu a Otukpo saboda aikata laifin yiwa wata yar aiki a gidan...
Dalibai guda biyu na jami’ar Jihar Benuwe aka kashe a wani rikicin kungiyar maitar zamani
A cikin mako guda an kashe a kalla mutum biyu a jami'ar jihar Benuwe BSU dake makurdi Baban birnin jihar a sanadiyar rikici tsankanin kungiyoyin...
Tsohon ma’aikacin Banki ya fasa injin cire kudi kuma ya gudu da kudi naira miliyan 14.
Yan sanda na Abuja sun kama wani tsohon ma'aikacin banki Emmanuel Onuma bayan ya fasa dakin injin cire kudi ATM na tsohuwar bankin kuma ya...
Hukumar tsaro na farin kaya DSS ta nuna wasu mutane shida wanda ake zargin su da kashe wani sarki a Kaduna.
Hukumar tsaro na farin kaya DSS a ranar laraba ta nuna wasu mutane shida da ake zargin su da kashe Agom Adara Maiwada Galadima. A...
Yan sanda sun karfafa dokar Haram ta zanga zanga a Kaduna yayinda El zakzaky ya bayyana a kotu.
Yayinda a yau Laraba aka fara shara'ar shugaban yan Shi'a a Kaduna hukumar yan sanda ta haram ta duk wani zanga zanga daga kungiyoyi ko...