Anyi Garkuwa da kanin shugaban majakisar dokokin kogi da wasu mutane uku
Shugaban majalisar dokokin jihar Kogi Prince Mathew Kolawale ya tabbatar cewa Anyi Garkuwa da kanin sa , matar sa da kuma wasu mutane biyu akan...
Yan bindiga dadi sun kashe uban wata yarinya kana sukayi Garkuwa da ita a Katsina.
Wasu da ake zargin cewa yan bindiga dadi a ranar talata suka harbi Alhaji Nasiru Maimasara dake gidajen Gachi a karamar hukumar Kankia na jihar...
An kama mutane uku dauke da gabobin jikin mutum danye sharaf a jihar Nasarawa.
A ranar Litinin rundunar yan sanda na jihar Nasarawa ta kama wasu mutane uku da ake zargin su dauke da gabobin jikin mutum a Lafia....
Wani Dan nijar ya dabawa wani wuka harya mutu a jigawa.
Hukumar kula da harkokin shige da fice ta kasa ta kama wani Dan nijar isa idirisu saboda ya caki wani mutum da wuka harya mutu...
Tankin man fetur ya kashe mutane biyu a Zaria.
A ranar Litinin wata motar tankar man fetur ta kashe mutum biyu bayan wani karo da sukayi da karamar motar Golf a Babar hanyar Zaria...
POLICE INVITES WIFE OF ASSASSINATED LAGOS CHIEF OVER THE DEATH OF HER HUSBAND
The wife of the late Chairman of Credit Switch Technology, Chief Ope Bademosi, who was murdered at his Parkview Estate residence in the Ikoyi area...
Dalilin daya sa nayiwa mahaifiyata da kuma surkuwata fiyade- inji wani da ake zargi.
Wani manomi mai shekara 32 Shekari David ya amsa laifin sa cewa ya yiwa mahaifiyar sa da mamar matar sa fiyade wai aljannu ne ke...
Yan tagwai da suka mannu da juna :Baban Asibitin Abuja ya bada Karin bayani akan koshin lafiyar su da kuma yadda aka sami nasarar raba su. H
Hukumar gudanarwa ta Baban Asibitin Abuja UATH ta tabbatar da samun nasarar raba yan tagwaye da suka mannu da juna kuma suna cikin koshin lafiya....
Wata mata a Benuwe ta kashe mijin ta da yaran ta uku kuma ta kashe kanta.
A Daren jiya wata mata akayi zargin cewa ta kashe mijin ta da yaran ta uku kuma ta kashe kanta a layin Vandeikya dake makurdi...
SUAREZ PLAYS A MAJOR ROLE AGAIN, AS BARCA STEALS A NARROW WIN AGAINST STRUGGLING RAYOL VALLECANO
Late goals from Ousmane Dembele and Luis Suarez earned La Liga champions Barcelona a 3-2 win at struggling Rayo Vallecano on Saturday to keep them...