Wata mata a Benuwe ta kashe mijin ta da yaran ta uku kuma ta kashe kanta.
Read Time:23 Second
A Daren jiya wata mata akayi zargin cewa ta kashe mijin ta da yaran ta uku kuma ta kashe kanta a layin Vandeikya dake makurdi a jihar Benuwe.
Lamarin ya faru ne saboda wani tsabani da aka sami a tsakanin ma’auratan.
Nicholas Adetsav mijin ta ma’aikaci ne a bangaren gudanarwa a hukumar kula da kananan hukumomi.
A lokacin da ake hada wannan anyi ta kiran wayar kakakin yan sanda na jihar Moses yamu mai daga ba.
