A highway cleaner was allegedly knocked down by a hit-and-run driver while she was on duty.
The sanitation official was said to have been killed in Lagos by a motorist who lost control of his vehicle. According to a social media...
NUPENG PLEDGES TO JOIN ORGANISED LABOUR’S STRIKE
shortage of fuel may be looming next week as the Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers has pledged its loyalty to the Nigeria...
Mourinho: Why Man United Are Conceding Goals
#MTNshortz3sixtyworld
Yan sanda sun kubutar da wani yaro Dan shekara biyu a lokacin da ake sayar dashi.
Rundunar yan sanda na jihar Benuwe sun kubutar da wani yaro Dan shekara biyu da aka sace kuma ana kokarin sayarda shi kana ta kama...
Mataimakin sekataren watsa labarai na APC Wanda ya sauka kwanan nan Timi Frank a cikin wata budediyar wasika ga Baban sekataren majalisar dinkin duniya
Antonio Gutteres ya bukaci a kafa hukumar bincike na kasa da kasa akan kashe yan Shi'a da jami'an tsaro keyi a Najeriya. A cikin budediyar...
Yan Shi’a sunyi kunnen shegu da barazanar Soja , sunyi Alkawarin cigaba da zanga zanga.
Alamu masu karfi sun nuna cewa yan Shi'a zasu sake karawa da sojoji a birnin Abuja yau Alhamis. Hakan ya biyo bayan alkawari da baban...
Wani harin da Boko Haram suka kai ya kashe mutane goma sha biyu.
Akalla mutane goma sha biyu ne yan ta'addan Boko Haram suka kashe a wasu hare hare da suka kaiwa kauyuka biyu da sansanin yan gudun...
Mutum daya ya mutu yayinda wata motar jif ta fada cikin teku a Abuja.
A ranar Litinin wani matashi mai suna Kingsley ya rasa ransa bayan wata motar jif sanfurin Lexus SUV ta kauche hanya ta fada cikin teku...
Hukumar sojojin Najeriya ta samu gawar Manjo janaral Idris Alkali a cikin rijiya.
Hukumar sojojin Najeriya ta sami gawar tsohon shugaban gudanarwa Manjo janaral idris Alkali wanda ya bace tun a ranar uku ga watan satumba a cikin...
50 SHIITE MEMBERS REPORTED DEAD IN THE CLASH WITH SOLDIERS
50 members of the Islamic Movement of Nigeria, IMN have been reported dead during the clash with the security operatives on Monday along the Nyanya-Keffi...