1. Rundunar sojin sama na Najeriya sun ruwan boma bomai a sansanin Horo na Boko Haram.
Air komodo ibikunle Daramola Darektan watsa labarai da Hulda jama'a na sojin sama a wata sanarwa daya fitar ranar Alhamis yace sojin sama na musamman...
Za a daure wani manomi saboda yiwa wata tsohuwa yar shekara 78 fiyade.
Babban majistiri kotu a minna ya bada umurnin a rufe wani manomi Dan shekara 32, Salisu Rilwanu bayan ya amsa laifin yin fiyade a ranar...
Manjo janaral Geoffrey Ejiga mai murabus yayi hatsaran Naira Miliyan 180 ga yan damfara.
Hukumar EFFC a ranar Litinin ta gurfanar da Mohammad Sani Zubair shugaban wadanda ake zargin a gaban mai shara'a Ijeoma Ojukwu na babban kotun dake...
IBB: abun da yakamata sojojin suyi akan rashin tsaro.
Tsohon shugaban kasa na soji a Najeriya janaral Ibrahim Badamasi Babangida IBB ya bukaci kolajin tsaro na kasa data gaggauta bullo da wata tsari da...
Kungiyoyyin Addunai sun yi zanga zanga akan wani makwancin ruwa a filato.
Wata hadaddiyar kungiyoyyin Addinai karkashin inuwar The Faithful, ranar Talata suka hau layuka a jos don gabatar da zanga zanga akan kashe kashe da kuma...
Katsina ta rarraba kudi Naira miliyan 300 wa mata dubu uku.
A wani kokarin rage radadin talauci a tsakanin mata dake mazabar dattawa guda uku a jihar , gwamnatin jihar ta rarraba kudi Naira miliyan 300...
Kungiyar lauyoyin Najeriya NBA ta gargadi rundunar soji dasu bi ka’idar aiki ayayinda suke Neman janaral daya bace idris Alkali a yankin Dura- Du jos, jihar filato.
Ta kuma yi tir da sabon rikici a jos inda ta bayyana a matsayin abun takaici kuma babbar koma baya ga samun cigaba ko ta...
Wani Barawo yayi satar kwan wutan lantarki na tsaro a gidan Dan sanda.
Wani Dan shekara 20 Muhammad fahad a ranar Talata aka gurfanar dashi a wani kotu dake karshi Abuja saboda ya saci kwan wutan lantarki na...
Yan sanda na nemar wata yar aiki da ta kashe uwar dakin ta.
Yan sanda suna Neman wata yar aiki Becky Johnson wacce ake zargin ta da kashe uwar dakin ta Yemisi Haasz a gidan ta dake Asokoro...
Wadanda Ambaliyar ruwa ya Shafa a Kano sun koka da cewa haryanzu ko kobo basu samu ba daga cikin Naira miliyan 100 kudin agaji.
Wadanda tsira a bala'in Ambaliyan ruwa na kwanan baya a karamar hukumar Rimin Gado na jihar Kano sun ce basu karbi ko sisi ba daga...
