Senata Ahmed Aruwa ya mutu yana da shekara 75.
Wani fitaccen Dan siyasa , manomi masoyin wasanni kuma tsohon senata Ahmed Aruwa ya mutu yana Shekara 75. Wata majiya daga iyalin sa na cewa...
Kano nada yara sama da Miliyan daya da dubu dari uku da basa makaranta inji Komishina
Komishina mai Kula da ma'aikatar ilimi , kimiya da fasaha Aminu Wudil yace jihar na fama da Babar kalubale a bangaren ilimin furamare saboda karuwar...
Wani tochi da aka manta dashi ya tona asirin yan fashi da makami a Katsina.
Wani karamin tochi da ake zargin cewa wani Nura Labaran ya manta dashi bayan ya aikata fashi yayi sanadiyar kama shi har akayi gabatarda shi....
Sarakuna a Jihar Zamfara sun bukaci da a basu bindigogi don tinkaran Barayi.
Sarakuna a Jihar Zamfara sun bukaci da Gwamnatin Tarayya data basu izinin rike bindigogi don tinkaran yan fashi dake addabar su. Shugaban majalisar Sarakuna na...
Mutane biyu sun mutu , goma Sha hudu sun ji ciwo a hatsarin mota a Kano
A ranar litinin mutum biyu suka mutu,sha hudu suka sami rauni a hatsarin mota guda biyu da sukayi karo da karo a Garo akan hanyar...
Wani mutum ya kashe kan sa a layin dogo na Abuja.
Wani mutum mai matsakaicin shekaru wanda haryanzu ba a San sunan sa ba ranar litinin ya tsaya akan layin dogo kuma jirgin kasa ta haushi...
Gwamnatin Tarayya tace nan bada jimawa ba zata fara shirin kebe guraren kiwon shanu.
Ministan aikin gona da raya karkara chif Audu Ogbeh yace nan ga kadan Gwamnatin Tarayya zata fara shirin kebe guraren kiwon shanu a fadin kasar...
WOMAN STABBED TO DEATH AFTER SHE ROLLED DOWN HER CAR WINDOW TO HELP A BEGGER
A kindhearted woman, identified as Jacquelyn Smith was stabbed to death after she rolled down the window of her car to give money to a...
Sarki Sunusi ya baiwa Dan wasan Kannywood sarauta
Masarautar kano ta bayyana shirin ta na nadawa mawakin kannywood Naziru M Ahmed sarautan sarkin wakan sarki Muhammad sunusi na biyu. Sarkin fadar kano munir...
Ruwa yaci yara guda goma Sha Tara a Kwara.
Akalla yara guda goma Sha Tara ruwa yaci su ranar asabar a wani hatsarin jirgin ruwa dake dauke da su don sallaka da su kogin...