Rundunar Sojin Najeriya ta kama mutum 30 da ake zargin su da hannun a kashe manjo janaral IM Alkali mai murabus.

Read Time:31 Second

sojojin na musamman da Babban hafsan sojojin Najeriya Ya nada domin gano inda babban sojan daya bace yake a ranar Laraba a shafin Facebook sun fadi cewa sun kama mutum 30 da ake zargi a Doi- Du dake gundumar Du a karamar hukumar jos ta kudu na jihar filato.
Rundunar sojin ta ruwaito cewa sun gano wasu makamai kamar su karamar bindiga kirar gida , Albarussai, wukake guda Hudu, takwobi, adduna, rodi, takalmar Soja guda biyu, katin shaidar tsoffin yan banga guda uku, babura da keke napep, mashin mai gudu, waya masu tsada guda 25, makullen mota guda biyu, makullen gida guda biyu da fartanya.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %