Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira mahaifiyar Leah Sharibu da aka sace a waya , ya tabbatar mata da dawowar yarta cikin gaggawa.

Read Time:21 Second

Babban mataimakin na musamman wa shugaban kasa akan kafoffin watsa labarai Garba shehu ya bayyana haka a wata sanarwa daya mikawa yan jarida a Abuja. 
Shehu yace shugaban kasa ya tabbatar wa Ms Sharibu cewa gwamnatin sa zata dukkan maiyiwuwa don dawo da ita gida.
Shugaban kasa yayi jaje ga iyalen Sharibu kana ya tabbatar wa iyayen ta cewa gwamnatin tarayya zata tabbatar da kare lafiya da tsaron yar su.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %