Wani direba mai tukin ganganci An yanke masa hukumcin kisa saboda ya buge wani jami’in hukumar kiyayye hatsura na kasa FRSC.
Usman Aliyu Wanda yake tuka bakar mota Toyota corolla mai lamba KLG 352 AA a wanan rana tunda farko yayi yunkurin ya buge insfekto Marshal na uku Abubakar Garba Abubakar amma sai ya kade Muhammad Babangida mataimakin jam’in kula da hanya na tawagar sintiri ta hukumar.
Jami’in Hulda jama’a na hukumar FRSC Bisi kazeem yace lamarin ya faru ne akan titin Ahmadu Bello dake cikin Birnin kebbi a ranar uku ga watan Afrilu,2017.
Yace mai laifin an yanke masa hukumcin a ranar laraba Hudu ga watan Oktoba 2018. Kazeem yace shugaban hukumar ba kasa Boboye Oyeyemi ya koka da yadda direbobi masu tukin ganganci ke kashe jami’an hukumar inda yawansu yakai 74 cikin watanni 18 kana ya gargadi direbobi dasu rinka yin aiki daidai da doka.
More Stories
TINUBU WAGING WAR AGAINST OPPOSITION, NOT CORRUPTION, ATIKU ALLEGES
Former Vice President Atiku Abubakar has accused President Bola Tinubu of using state institutions as tools to target political opponents...
KADUNA TRAIN ATTACK: I PAID N80M RANSOM FOR MY MUM, SISTER’S RELEASE – WITNESS
A masked witness, identified as Prosecution Witness-D (PW-D), on Thursday told a Federal High Court in Abuja that he paid...
CUSTOMS SEIZE SMUGGLED FUEL IN ADAMAWA, AUCTIONS IT AT N630 PER LITRE
The Nigeria Customs Service (NCS) has seized 199,495 litres of smuggled fuel in Adamawa State. A statement by the NCS...
NATCOMS TO SUE NCC, SAYS 50% TARIFF HIKE OVERKILL
The National Association of Telecommunications Subscribers has stated that the Nigerian Communications Commission has refused to honour its appeal to...
BANDITS ATTACK KATSINA LG CHAIR’S RESIDENCE, KILL POLICE OFFICER
Suspected bandits attacked the residence of the Chairman of Malumfashi Local Government Area, Katsina State, Maharazu Dayi, on Tuesday, killing...
JUST IN: POLICE WITHDRAW DEFAMATION CHARGE AGAINST FAROTIMI
The Nigeria Police Force has filed a notice of discontinuance in the alleged defamation suit filed by the Inspector General...