Katsina ta rarraba kudi Naira miliyan 300 wa mata dubu uku.

Read Time:15 Second

A wani kokarin rage radadin talauci a tsakanin mata dake mazabar dattawa guda uku a jihar , gwamnatin jihar ta rarraba kudi Naira miliyan 300 wa mata dubu uku don bunkasa kasuwanci.
Bada kudin ga matan na daga cikin kokarin rage rashin aiki da zaman banza a tsakanin mata a jihar.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %