Hukumar kula da shirin matasa masu yiwa kasa hidima NYSC ta dakatar da shirin horo na rukuni na uku har Sai baba ta gani saboda rikicin Kaduna.

Read Time:18 Second

Biyo bayan rashin zaman lafiya a wasu sassan jihar Kaduna da kuma kafa dokar hana fita da gwamnatin jihar tayi hukumar NYSC ta dakatar da shirin horo na matasa masu yiwa kasa hidima rukuni na uku da aka tura zuwa jihar Kaduna.
Shirin bada horon da aka Sara za a fara gobe hukumar ta daga Sai baba ta gani.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %