Fashi da makami na Offa: Gwamnatin jihar tace wa yan sanda akwai lauje cikin nadi.

Read Time:34 Second

Gwamnatin jihar Kwara tana zargin hukumar cewa akwai wani Abu da take boyewa yan Najeriya game da wadanda ake zargin su dayin fashi a Offa.
Gwamnatin jihar tace yan sanda na kokarin yin rufa rufa akan maganar.
Yan sanda suna gani laifin komoshinan shara’a na jihar kwara Kamaldeen Ajibade cewa shine me kawo tsaiko wajen gurfanar da yan fashin a kotu.
Sun ce sun kammala bincike kana suka aika da fayil din karar ga ministan shara’a na tarayya Abubakar Malami SAN wanda shi kuma yace a turawa komishinan shara’a na jihar.
Dayake mayar da martani akan kalamun da yan sanda sukayi komishinan shara’a Ajibade ya bayyana hakan a matsayin bita da kulli.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %