GUINNESS NIGERIA’S OFFICIAL TWITTER MANAGERS APOLOGISE FOR OFFENDING TWEET
The official managers of Guinness Nigeria twitter account, Tarragon Ltd, who posted an offensive tweet in response to another on the vice-presidential debate on Friday,...
Yan sanda sun Haram ta harba nakiyan yara a Kogi.
Rundunar Yan sanda a jihar Kogi ta Haram ta yin anfani da nakiya ko harba wutan biki a wanan lokaci na bukukuwa. Komishinan Yan sandan...
Gobara ta kona wani gida a Kano.
Hukumar kwana kwana na jihar Kano ta bayyana cewa da sanyi safiyar Alhamis Gobara ta kona wani gida a unguwar hotoro yankin Arewa a...
An yanke wa wani Dan shekara Ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe kishiyar Mamar sa.
Baban kotu jihar filato dake jos ta yanke wa Binfa Lamde mai shekara Ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe matar baban sa. Za...
Ruwa ya tafi da wani yaro Dan shekara goma Sha uku a Kano
Ruwa ya ci Dayyabu salihu mai shekara goma Sha uku a wani makwancin ruwa dake Marie, kauyen yankatsari dake karamar hukumar Dawakin kudu, jihar Kano....
Dakaru sun kama tantirai masu sayar da bindigogi a Naija
Dakarun Division one na sojin Najeriya karkashin operation Whirl punch a Jihar Naija sun kama wasu tantirai masu sayar da bindigogi, Aminu umar, Shehu Samaila...
An yanke wa wani mutum hukuncin daurin shekara uku a gidan yari saboda yiwa wata yar shekara bakwai fiyade.
A ranar Laraba wata kotun Upper Area court na daya dake kasuwar Nama, jos ta yanke wa Augustine Arafan hukuncin daurin shekara uku a gidan...
An kama wasu da ake zargin masu sace mutane ne a Naija.
Rundunar Yan sanda a jihar Naija sun kama wani mutum da ake zargin ya yi garkuwa da wani a karamar hukumar Kontogora. Kakakin yan sanda...
Yan majalisar wakilai sun gano cewa kananan hukumomi guda goma Sha bakwai na karkashin Boko Haram a Borno.
Duk da ikirarin da Gwamnatin Najeriya ke cewa babu wata karamar hukuma dake karkashin Boko Haram yan majalisar wakilai sun gano cewa akalla kananan hukumomi...
Wani mutum Dan shekara saba’in ya auri Rabin ransa yar shekara goma Sha biyar a Naija.
Wani mutum Dan shekara saba'in a Jihar Naija Yakubu chanji ya auri wata yar karamar yarinya mai shekara goma Sha biyar. Makwabtan ma'airatan dake da...