WOMAN STABBED TO DEATH AFTER SHE ROLLED DOWN HER CAR WINDOW TO HELP A BEGGER
A kindhearted woman, identified as Jacquelyn Smith was stabbed to death after she rolled down the window of her car to give money to a...
Sarki Sunusi ya baiwa Dan wasan Kannywood sarauta
Masarautar kano ta bayyana shirin ta na nadawa mawakin kannywood Naziru M Ahmed sarautan sarkin wakan sarki Muhammad sunusi na biyu. Sarkin fadar kano munir...
Ruwa yaci yara guda goma Sha Tara a Kwara.
Akalla yara guda goma Sha Tara ruwa yaci su ranar asabar a wani hatsarin jirgin ruwa dake dauke da su don sallaka da su kogin...
Yan sanda sun kama soja da wasu mutane goma Sha Tara da yin fashi da makami da sata a Gombe.
Rundunar Yan sanda a jihar Gombe tace ta kama wani soja dake barikin soja mai lamba 301 dake Gombe da laifin yin fashi da makami...
An kama wani Dan shekara 35 a lokacin daya ke kokarin sayar da kwayan Ido akan naira dubu dari biyu da Hamsin.
An kama wani Dan shekara 35 Shuaibu Ibrahim Dan kauyen safiyo a karamar hukumar TOTO na jihar Nasarawa Wanda yan sanda na jihar Niger suka...
Haryanzu muna fama da Boko Haram inji Shehun Borno
Shehun Borno Abubakar Elkanemi ya nuna ja akan ikirarin da hukumomin tsaro keyi cewa sunci galabar Boko Haram a wasu sassan jihar da kuma yankin...
35-YEAR-OLD ARRESTED FOR ATTEMPTING TO SELL HUMAN EYEBALL FOR N 250,000
A 35-year-old Shuaibu Ibrahim, of Safiu village in Toto Local Government Area of Nasarawa State has been arrested by the Niger State Police...
Hukumar Sojojin Najeriya sun kunce Bom daga jikin wata mace yar kunar Bakin wake A Adamawa.
Dakarun bataliyar sojoji mai lamba 143 dake gudanarda bincike a Gulak , jihar Adamawa sun kunce bam a jikin wata yarinya yar kunar Bakin wake...
LADY ARRAIGNED FOR ROBBING BOYFRIEND OF 300, 000
A 23-year-old lady, Blessing Solomon has been arraigned by the police, in a Karshi Grade I Area Court, Abuja, for allegedly stealing N300,000 belonging...
DONALD TRUMP HINTS ON THE ESTABLISHMENT OF A NATIONAL TV TO RIVAL CNN
US President Donald Trump has suggested the establishment of a national television station to counter what he termed “the unfair and false way” CNN is...