An kama wani mutum Dan shekara sittin wanda yayi wata yar aiki mai shekara goma sha biyar ciki.
Rundunar yan sanda na jihar Benuwe ta kama wani mutum Dan shekara sittin okedichukwu a Otukpo saboda aikata laifin yiwa wata yar aiki a gidan...
Dalibai guda biyu na jami’ar Jihar Benuwe aka kashe a wani rikicin kungiyar maitar zamani
A cikin mako guda an kashe a kalla mutum biyu a jami'ar jihar Benuwe BSU dake makurdi Baban birnin jihar a sanadiyar rikici tsankanin kungiyoyin...
Tsohon ma’aikacin Banki ya fasa injin cire kudi kuma ya gudu da kudi naira miliyan 14.
Yan sanda na Abuja sun kama wani tsohon ma'aikacin banki Emmanuel Onuma bayan ya fasa dakin injin cire kudi ATM na tsohuwar bankin kuma ya...
Hukumar tsaro na farin kaya DSS ta nuna wasu mutane shida wanda ake zargin su da kashe wani sarki a Kaduna.
Hukumar tsaro na farin kaya DSS a ranar laraba ta nuna wasu mutane shida da ake zargin su da kashe Agom Adara Maiwada Galadima. A...
Yan sanda sun karfafa dokar Haram ta zanga zanga a Kaduna yayinda El zakzaky ya bayyana a kotu.
Yayinda a yau Laraba aka fara shara'ar shugaban yan Shi'a a Kaduna hukumar yan sanda ta haram ta duk wani zanga zanga daga kungiyoyi ko...
Anyi Garkuwa da kanin shugaban majakisar dokokin kogi da wasu mutane uku
Shugaban majalisar dokokin jihar Kogi Prince Mathew Kolawale ya tabbatar cewa Anyi Garkuwa da kanin sa , matar sa da kuma wasu mutane biyu akan...
Yan bindiga dadi sun kashe uban wata yarinya kana sukayi Garkuwa da ita a Katsina.
Wasu da ake zargin cewa yan bindiga dadi a ranar talata suka harbi Alhaji Nasiru Maimasara dake gidajen Gachi a karamar hukumar Kankia na jihar...
An kama mutane uku dauke da gabobin jikin mutum danye sharaf a jihar Nasarawa.
A ranar Litinin rundunar yan sanda na jihar Nasarawa ta kama wasu mutane uku da ake zargin su dauke da gabobin jikin mutum a Lafia....
Wani Dan nijar ya dabawa wani wuka harya mutu a jigawa.
Hukumar kula da harkokin shige da fice ta kasa ta kama wani Dan nijar isa idirisu saboda ya caki wani mutum da wuka harya mutu...
Tankin man fetur ya kashe mutane biyu a Zaria.
A ranar Litinin wata motar tankar man fetur ta kashe mutum biyu bayan wani karo da sukayi da karamar motar Golf a Babar hanyar Zaria...
