:Buhari ya ce wani Abu akan bidiyon zargin karban cin hanci da Ganduje yayi
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari yace wani Abu akan biyon karban cin hanci da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi. Yace jami'an tsaro suna...
hukumar NYSC ta sauyawa matasa masu yiwa kasa hidima Dari 818 data tura Borno gurin hidima.
Jimlar yan yiwa kasa hidima Dari 818 daga cikin dubu 1,118 aka sauya masu gurin hidima daga Borno zuwa jihohin su saboda matsalar rashin lafiya...
Mutum Hudu sun mutu, Sha biyar sunji ciwo a wani hatsarin mota a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Mutum Hudu suka rasa rayukan su da sanyi safiyar litinin a wani hatsari daya shafi motoci Hudu a hanyar Ushafa zuwa Bwari a birnin tarayya...
Motar Buratai tayi hatsari.
A ranar lahadi motar zuwa aiki na Baban hafsan hafsoshin Najeriya Lt Gen. Tukur Buratai tayi hatsari a Jere na jihar Kaduna. Wakilin mu ya...
Wani da ake zargin barawo ne ya shiga masaukin baki na IBB ya saci waya da kudi
An kama wani da ake zargin barawo ne Joseph Peter ya fasa wani daki a masaukin baki na IBB dake shango , Minna jihar Niger...
Yan Boko Haram sun farma wani kauye a Borno suka sace sama da shanu Dari biyar, tumakai da sauran su.
A ranar lahadi hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA tace yan Boko Haram sun zo da niyyar fashi da makami a daren Asabar a...
An binne gawar Galadima sarkin da aka kashe a Kaduna cikin yanayin tsaro mai karfi.
A ranar Asabar ne cikin kuka aka binne gawar sarkin masarautar Adara Dakta Maiwada Galadima wanda aka yi zargin masu sace mutane suka kashe a...
Boko Haram: Buhari na fama da matsi biyo bayan hari da aka kai a Maiduguri ranar Asabar.
Aisha Yusufu wanda ke da hannu wajen kafa kungiyar dake fafutukar a dawo da yan mata da Boko haram suka sace wato BBOG ta bayyana...
Hukumar tsaro na farin kaya DSS ta kama wani kwararre wajen sarrafawa kungiyar IS Bom da kuma masu sace mutane goma.
Hukumar tsaro na farin kaya ta kama wani da ake zargin kwararre ne wajen sarrafa boma bomai wa kungiyar Ta'adda na IS dake Afurka ta...
