An Sako yan kungiyar izala guda Ashirin da aka yi garkuwa da su.
Kungiyar jama'atul izalatil Bidh'a wa'ikamatus Sunnah JIBWIS ta tabbatar cewa an Sako yan agajin ta su Ashirin da akayi garkuwa da su a ranar Ashirin...
Yan sanda sun Shugaban yan fashi da makami a Katsina.
Rundunar Yan sanda a Jihar Katsina ta kashe wani shugaban yan fashi da makami Kane Muhammad wanda aka fi Sani da Dan mai Keke. Hakan...
MILLIONS OF NAIRA WORTH OF GOODS AND PROPERTIES LOST IN NIGER MARKET FIRE (PICTURES)
Joseph Omoniyi Emerging reports say traders at the Kure Ultra modern market, Niger State have been thrown into mourning, as fire engulfed the area, leaving...
JUST IN: NIGERIAN AIR FORCE ANNOUNCES LOSS OF FIVE CREW MEMBERS IN CRASHED AIRCRAFT
The Nigeria Air Force has announced the death of five crew members that were onboard the military helicopter that went missing in Borno state yesterday January...
DND HELPS NIGERIANS TO EXPERIENCE LOW SPAM CALLS, MESSAGES IN 2018
Ife Adewole According to a research done by Truecaller recently, it was discovered that over 12million Nigerians had activated the Do-Not-Disturb codes introduced by the...
Jirgi mai saukar Angulu na sojoji Najeriya yayi hatsari a yaki da Boko Haram
Jirgin helikofta na sojin sama a Najeriya yayi hatsari a yaki da Boko Haram a Daren Laraba, jirgin an ce yana bada taimako ne ga...
Majalisar koli na kula.da Al’amurar islama ta kasa tana juyayin rasuwar shagari.
A jiya ne majalisar koli na kula da Al'amurar islama ta kasa NSCIA karkashin shugaban ta kuma mai Alfarma sultan na sakkwato Alh Muhammad Abubakar...
Katsina na cikin wani Hali inji Masari
Gwamnar jihar Katsina Aminu Bello Masari yace Katsina na cikin wani Hali kuma shima kan sa bai tsira ba.Gwamna yace masu sace mutane da Barayi...
Boko Haram: Hukumar Sojojin Najeriya ta Hakikance cewa yan ta’addan basu fi su kayan yaki ba.
Hukumar Sojojin Najeriya ta karya ta cewa wai mayakan Boko Haram sun fi Sojojin ta makamai tana mai cewa furofoganda ce da kuma dakarun kashe...
FORMER SUPER EAGLES STRIKER, EMENIKE SHOWS OFF HIS NEW MANSION IN OWERRI
Ex-Super Eagles player, Emmanuel Emenike, has started the year in a good way. He has just completed his mansion in Owerri, Imo state and would...
