SEX TOY BOUGHT BY A-25-YEAR-OLD EXPLODES
25-year-old Norwichian lady, Ms Cassie Espin, has slammed a sex toy company after a battery of the new finger vibrator she bought for her sexual...
ARSENAL SUFFER ANOTHER SETBACK IN THE RACE FOR TOP FOUR
Declan Rice netted the winner as West Ham beat Arsenal, which is his first goal in career. Samir Nasri was impressive on his league debut...
NIGERIA’S TALKING DRUM SENSATION, ‘ARA’ WANTS GOVT TO BAN BLEACHING CREAM
Nigerian `gangan’ drummer, Aralola Olumuyiwa, popularly known as `Ara’ has called on the Federal Government to place a ban on the sales and use of...
An yanke wa wani hukuncin daurin wata uku a Gombe saboda danfara bada aiki
A ranar Talata babar kotu dake Gombe ta yanke wa Raymond sule hukuncin daurin wata uku saboda ya karbi naira dubu dari da Hamsin cewa...
Jirgi mai saukar Angulu MI- 35 da yayi hatsari: Rundunar Sojojin sama sun binne jami’ai guda hudu
A jiya ne rundunar Sojojin sama ta binne gawar jami'ai guda hudu da sukayi a jirgin sama mai saukar Angulu MI-35 da yayi hatsari a...
BENUWE: SARKIN TIVI YA TSINEWA YAN SIYASA
Shugaban majalisar Sarakuna na jihar Benuwe Tor Tiv furofesa James Ayatse ya aza tsinuwa akan duk wani Dan siyasa dake kokarin haddasa fitina kafin, lokacin...
Yara uku sun mutu a wata gobara a Kano
A ranar litinin ne yara biyu suka mutu a sakamakon wata gobara da sanyin safiya a wani gida mai ciki biyu dake Sharada, ja'en yamma,...
Mutane uku sun mutu, biyu sun ji ciwo yayinda magoya bayan Ganduje suka kara a Garin sa
Akalla mutane uku aka kashe, biyu suka ji munmunar rauni a yayinda magoya bayan Gwamna Kano Abdullahi umar Ganduje suka kara da yan Adawa a...
Dakarun Najeriya sun kashe sama da yan Boko Haram Dari tare da kwace makaman su Arewa maso gabas
Hukumar Sojojin Najeriya sun ce Dakarun ta dake karkashin operation lafiya dole sun kashe da yan Boko Haram Dari a karkade su raguwar su a...
Dakarun Najeriya sun fi karfin yan Boko Haram a Damasak kana sun kashe su da yawa a Yobe.
A ranar Asabar Dakarun Najeriya suka fatattaki daruruwan yan Boko Haram dake son su kawo hari a Damasak garin dake Arewacin jihar Borno.Acewar rohoton jaridar...
