Ma’aikatan Kaduna sun kalubalanci hukumar sauraron koken jama’a akan wayar da kai.
A ranar juma’a ne wasu ma’aikata a Kaduna suka shawar ci hukumar kula da koken jama’a PCC data kara wayar da kan jama’a sosai akan ayyukan ta don baiwa mutane damar samun amfana da Ita.
A wani hira da suka yi da kamfanin dillanci labarai na kasa NAN cewa suka yi yan Najeriya da dama basu San manufar hukumar ba don babu yadda zasu yi da ita.
NAN ya ruwaito cewa an kafa hukumar ce don magance koke akan yan kasa ko mazauna kasa akan rashin adalci daya shafi gurin aiki.
Komishinar hukumar PCC a jihar Kaduna Musa Tugga karam tunda farko ya shaidawa NAN cewa zasu hada kai da kadoffin watsa labarai don gabatar da gangamin wayar da kan jama’a sosai don su sami damar amfana da ayyukan ta wajen Neman kadin su.
More Stories
GOV ENO THREATENS SACK FOR ABSENT COMMISSIONERS
By Oduola F.A. Akwa Ibom State Governor, Umo Eno, has warned that any commissioner or special adviser who displays laziness...
WOMAN DRUGS NURSING MOTHER, ABDUCTS 2-MONTH-OLD BABY
By Oduola F.A. Operatives of the Delta State Police Command have apprehended a woman who laced a juice drink to...
US RAPPER TORY LANEZ ATTACKED IN PRISON – OFFICIAL
By Oduola F.A. Rapper Tory Lanez, who was convicted over the 2020 shooting of Megan Thee Stallion, was hospitalized after...
HOTJIST FELICITATES WITH HON. TAOHEED ADEBAYO ON APC PRIMARIES VICTORY
By: Sefiu Ajape HOTJIST has congratulated Hon. Taoheed Adebayo Taiwo, popularly known as TAT, on his emergence as the All...
2025 AMVCA: FEMI ADEBAYO, CHIOMA CHUKWUKA WIN BEST ACTOR, ACTRESS AS ‘LISABI’ STEALS THE SPOTLIGHT [FULL LIST]
By Oduola F.A. The 11th Africa Magic Viewers’ Choice Awards (AMVCA) was held at the Eko Hotel and Suites in...
TIMOTHY OMOTOSHO: SOUTH AFRICAN POLICE REARREST NIGERIAN PASTOR CLEARED OF RAPE CHARGES
By: Motunrayo Aniwura South African police rearrested well-known Nigerian televangelist Timothy Omotosho on Saturday, just weeks after his acquittal on...