Sarki Sunusi yayi sharhi akan dalilai da zasu Iya sa Najeriya ta babbar birnin Talauci a duniya
Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sunusi na biyu yayinda yake gabatar da jawabi bayan an karama shi cikin wata kungiya mai suna Sigma club na jami’ar Ibadan , jihar Oyo a karshen mako cewa yayi Najeriya kan Iya zama babbar birnin talauci da kazanta a duniya daga nan zuwa shekaru 30 a sakamakon rashin manufofi idan gwamnati bata dauki matakai na zahiri ba da hana shiga cikin bala’in.
Ya kwatanta Najeriya a Alib Dari Tara da sittin inda karfin arzikin ta yafi kasashen Korea ta kudu da Sin wato China amma lamarin ba haka yake ba a yanzu, saboda wadan nan kasashen sun dauki kwararan matakai don kawo karshen bunkasa hannun jari kai saye daga waje . yayi kira ga masu fada aji a Najeriya dasu tinkari lamarin Wanda shine su Sani cewa nan da shekaru talatin kadai ya rage don tabbatar cewa kasar nan bata zama birnin talauci ba a duniya.
Sunusi ya kammala jawabin sa da cewa yayi yakinin cewa akwai sauran lokaci was Najeriya tayi abin da China tayi don kuwa tana da arziki da jama’a da zasu Iya sauya kasar.
More Stories
NO PRESENCE OF LAKURAWA MILITANTS IN NORTHWEST – MINISTER
The Minister of State for Defense, Hon. Bello Mohammed Matawalle, has asserted that Lakurawa militants are not present in the...
LAGOS WILL EXPLORE MORE TOURISM OPPORTUNITIES ON WATERWAYS, SAYS SANWO-OLU
Lagos State Governor, Mr. Babajide Sanwo-Olu, on Saturday said his government will continue to explore waterways to develop a strong...
PORT HARCOURT REFINERY FULLY OPERATIONAL, LOADING ONGOING, NNPC INSISTS
In response to reports going round that the recently revitalized Port Harcourt Refinery has stopped operations, the Nigerian National...
IGP ORDERS PROBE INTO ABUJA, ANAMBRA FOOD DISTRIBUTION STAMPEDES
The Inspector General of Police (IGP) Kayode Egbetokun has ordered a probe into the stampede at a food distribution event...
TINUBU MOURNS ABUJA, ANAMBRA STAMPEDE VICTIMS, CANCELS OFFICIAL ENGAGEMENTS
President Bola Tinubu has cancelled all his official events in Lagos on Saturday, including his attendance at the 2024 Lagos...
WRESTLING LEGEND REY MYSTERIO SR. PASSES AWAY AT 66
The wrestling community is mourning the loss of one of its most legendary figures, Rey Misterio Sr., who has passed...