Kungiyar lauyoyin Najeriya NBA ta gargadi rundunar soji dasu bi ka’idar aiki ayayinda suke Neman janaral daya bace idris Alkali a yankin Dura- Du jos, jihar filato.

Read Time:25 Second

Ta kuma yi tir da sabon rikici a jos inda ta bayyana a matsayin abun takaici kuma babbar koma baya ga samun cigaba ko ta wani fuska a jihar.
Wanan na zuwa ne a lokacin da sojojin suka kyallace  wata mace mai tsohon ciki Noro Dung wacce lokacin haihuwar ta ya wuce da sati biyu amma sojojin suka kama ta a lokacin da suka kai tsumame.
Ana zargin cewa an kama Noro ce da uwar mijin ta tsohuwa kuma taji ciwo kana tana bukatar kulawa.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %