An tura Dan sanda daya kashe yar uwan tsohuwar minista zuwa gidan yari.
A ranar juma'a yan sanda suka garfanar da mataimakin sufiritandan yan sanda Inagozie Godwin a gaban Baban kotu na Zuba, Abuja saboda laifin kashe Miss...
Sojojin Sama sun fatattaki Boko Haram a Talala , jihar Borno
Rundunar Sojojin sama a karkashin operation Lafiya Dole sun yi ruwan boma bomai akan yan Boko haram a Talala jihar Borno. Darektan Hulda da jama'a...
Boko Haram: Hukumar soji ta saki wasu kananan yara guda Ashirin da Takwas dake hannun ta
A ranar Alhamis ne hukumar sojojin Najeriya ta mika wasu kananan yara Ashirin da Takwas da aka ce suna da halaka da kungiyar Boko Haram...
Ittila’i A Jos yayinda sojoji rufe da fuska suka kashe wani maigadin Banki.
An cigaba da zaman dar dar a tsakanin mazauna birnin jos biyo bayan kashe wani maigadin banki da wasu sojoji rufe da fuska sukayi akan...
mutanen da suka mutu a rik rikicin icin Kasuwar
mutanen da suka mutu a rik rikicin icin Kasuwar Magani jihar Kaduna ya karu zuwa talatin da biyar. A ranar Alhamis aka kashe mutane Talatin...
Mijina baya Iya daukar nauyi na , Ni ya sake ni
Wata matar aure Hafsat Zakaria a ranar juma'a ta bukaci a raba auren su na sawon shekaru 16 da mijin ta saboda baya Iya daukar...
Wani mutum ya baiwa yar sa yar shekara uku cutar kanjamau.
Wani mai shekaru Arba'in da Takwas Mallam Ado Abdul ya baiwa yar sa Adama yar shekara uku cutar kanjamau bayan yayi zina da ita. Sahihan...
Badakakar Ganduje: Yan sanda sun Haram tawa dalibai yin zanga zanga akan Gwamna.
Yan sanda a jihar kano sun hana reshen kungiyar dalibai na kasa yin zanga zanga don yin kira ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje daya sauka...
Yan bindiga sun yan sanda biyu da fararen hula a Kaduna.
Rundunar yan sanda jihar Kaduna sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kashe yan sanda biyu da wani farar hula daya a lokacin wani...
An kulle wasu yan sanda guda biyu saboda sun ci mutumcin wani Lawya.
Shugaban kungiyar lawyoyin Najeriya Paul Usoro SAN yace yan sanda da suka ci zarafin lawya Luqman Bello an daure su. A wata sanarwa daga Sakataren...