Wani mutum ya baiwa yar sa yar shekara uku cutar kanjamau.

Read Time:51 Second

Wani mai shekaru Arba’in da Takwas Mallam Ado Abdul ya baiwa yar sa Adama yar shekara uku cutar kanjamau bayan yayi zina da ita.
Sahihan labarai na nuni da cewa Malam Ado tun sadda matar ta mutu bayan shekara daya sai kamu don son yar sa kuma yake kwanciya da ita.
Bincike na nuna cewa bayan anyi mata gwaje gwaje sai aka gano cewar Adama cibiyar ta dake ta kumburewa maniyi ne a tare a cikin sa kuma ya ragargaza mata farji.
Daga ganin haka sai kakar yarinyar ta kai kara a chaji ofis na kasuwar n magani da kuma sarki amma sai shuru babu komai da akayi.
Cikin fushi sai kakar yarinyar ta kai maganan gurin ma’aikatar kula da lamuran mata na jihar Kaduna, sashen kula da walwalan yara wanda daga bisani suka shaidawa hukumomin tsaro don yin bincike.
Bisaga rohoton jami’en tsaro sai mahaifin yarinyar ya shiga buya saboda maganar ya fita fili duk da wasu mutanen garin sunyi kokarin boye shi don gudun gamuwa da fushin Alumma

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %