Wani direba mai tukin ganganci An yanke masa hukumcin kisa saboda ya buge wani jami’in hukumar kiyayye hatsura na kasa FRSC.
Usman Aliyu Wanda yake tuka bakar mota Toyota corolla mai lamba KLG 352 AA a wanan rana tunda farko yayi yunkurin ya buge insfekto Marshal...
Ma’aikatan Kaduna sun kalubalanci hukumar sauraron koken jama’a akan wayar da kai.
A ranar juma'a ne wasu ma'aikata a Kaduna suka shawar ci hukumar kula da koken jama'a PCC data kara wayar da kan jama'a sosai akan...
Gwamnatin jihar Gombe ta karbi tallafin dalar Amurka muliyan 10 don kare cutar Tamowa.
Bankin duniya ya bada tallafin dalar Amurka miliyan 10 wa gwamnatun jihar Gombe don magance matsalar cutar Tamowa . Babban sakatare a ma'aikatar ilimi a...
Sarki Sunusi yayi sharhi akan dalilai da zasu Iya sa Najeriya ta babbar birnin Talauci a duniya
Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sunusi na biyu yayinda yake gabatar da jawabi bayan an karama shi cikin wata kungiya mai suna Sigma club na...
Yan Shi’a sun rufe ma’aikatar shara’a dake Abuja saboda a fito da El- Zakzaky.
Daruruwar yan Shi'a a ranar Alhamis suka rufe ma'aikatar ahara'a ta tarayya ayayinda suke zanga zangar a sako musu shugaban su Ibrahim Ek-zakzaky Wanda yake...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira mahaifiyar Leah Sharibu da aka sace a waya , ya tabbatar mata da dawowar yarta cikin gaggawa.
Babban mataimakin na musamman wa shugaban kasa akan kafoffin watsa labarai Garba shehu ya bayyana haka a wata sanarwa daya mikawa yan jarida a Abuja. Shehu...
Anyi Garkuwa da shugaban karamar hukumar Suleja Abdullahi Make.
A ranar laraba ne akayi Garkuwa da shugaban karamar hukumar suleja a jihar Niger Abdullahi Make a hanyar sa na tafiya gida daga sakatariya da...
Rundunar Sojin Najeriya ta kama mutum 30 da ake zargin su da hannun a kashe manjo janaral IM Alkali mai murabus.
sojojin na musamman da Babban hafsan sojojin Najeriya Ya nada domin gano inda babban sojan daya bace yake a ranar Laraba a shafin Facebook sun...
Watakungiya ta bukaci a sako Leah Sharibukafinnan da ranar 15 gawatanoktoba.
Watakungiyartabbatar da zamanlafiya da Adalci CPJ tayikiragagwamnatintarayyadatayikokarin a sako Leah Sharibukafinranar 15 gawatanoktoba. A wanitaronmanaimaLabarainahadingwuiwa da kungiyar CAN tacebayankasasakoMsSharibu da sauranyanuwantadalibaimakarantarsekandarenDapchi a jiharyobekungiyarBoko Haram ta...
Atiku yakoka dabarke warsabonrikici a jos.
Tsohon mataima kinshuga bankasa Atiku AbubakarkumaDantakaranshugabankasana PDP yanunadamuwarsasosaiakanbarkewarrikici. Yayitir da barkewarsabonrikici Wanda yayisanadiyarmutuwarmutane da yawa da dukiyoyyi a wasusassanjos ta kudu a jiharfilatoranartalata. Yabayyanawadandasukahaddasarikicin a...