Watakungiya ta bukaci a sako Leah Sharibukafinnan da ranar 15 gawatanoktoba.
Watakungiyartabbatar da zamanlafiya da Adalci CPJ tayikiragagwamnatintarayyadatayikokarin a sako Leah Sharibukafinranar 15 gawatanoktoba. A wanitaronmanaimaLabarainahadingwuiwa da kungiyar CAN tacebayankasasakoMsSharibu da sauranyanuwantadalibaimakarantarsekandarenDapchi a jiharyobekungiyarBoko Haram ta fitar da wanividiyoindasukakashewata mace da sukakamakuma sun yibarazanarzasuyiwaMsSharibuilla.
Kungiyar CPJ tacezatafaragangamimaidorewa don sakoMsSharibu, kungiyartayikiragagwamnatindata sake bullo da hanyartattaunawa daBoko Haram domunfitar da Leah Sharibucikinkiyayewa.
Kungiyar ta karabukacigwamnatinjiharBorno data hadakai da kungiyar Red cross don biyankudindiyawaiyalenma’aikaciyarsu da aka kashe tare da kamamutumin da yace shine yakashe ta jauroBuba
