Sojoji sun daure wakilin jaridar Punch da wasu mutane 28 na awa 28 saboda janaral daya bace.

Read Time:44 Second

A ranar Asabar ne sojoji suka kama wakilin jaridar Punch Friday olokor a wani gurin sayar da abinci Anne Breeze dake Ray field jos da kimanin karfe Tara da kwata.
Olokor yace wani kaftin din Soja Rabiu na hedkwatar sojoji dake rukuba jos ne ya jagoranci kamen
Yace tafi gurin cin abinci kafin aka kamashi tare da wasu mutane 36 mazauna yankin.
Wakilin jaridar Punch yace duk roko da yayi musu cewa shi Dan jarida ne basu saurare shi ba don kuwa sojojin sun dage cewa sai mazauna Angwat sun fada masu inda janaral daya bacen yake.
Shugaban kungiyar yan jarida na jihar filato Paul jatau yayi tir da abunda sojojin suka yi kana yayi barazanar cewa idan basu sako shi ba to fa yan jarida baza su dauki Labaran Soja ba.
Mataimakin darektar Hulda jama’a na rundunar ogunsaya yace tsausayi ne ya ritsa da olokor .

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %