Wani Barawo yayi satar kwan wutan lantarki na tsaro a gidan Dan sanda.

Read Time:34 Second

Wani Dan shekara 20 Muhammad fahad a ranar Talata aka gurfanar dashi a wani kotu dake karshi Abuja saboda ya saci kwan wutan lantarki na tsaro a gidan Dan sanda.
Fahad Wanda ke fiskan tar tuhuma akan laifi uku akan kuse da sata amma yaki ya amince bashi yayi satar ba.
Dan sanda mai shigar da kara Mahmud Lawal ya shaidawa kotun cewa wani mai suna David Simon ya kai rohoto a chaji ofis na karu, Abuja a ranar 28 ga watan Agusta.
Alkalin Aliyu Kagarko ya bada belin mai laifin akan kudi naira  dubu dari uku da kuma Wanda zai karbi hannun sa shima kana ya daga kara zuwa ranar 16 ga watan oktoba .

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %