Haryanzu muna fama da Boko Haram inji Shehun Borno

Read Time:18 Second
Shehun Borno Abubakar Elkanemi ya nuna ja akan ikirarin da hukumomin tsaro keyi cewa sunci galabar Boko Haram a wasu sassan jihar da kuma yankin tafkin Chadi yace haryanzu suna fama da Boko Haram sabanin Abunda sojoji ke fada
Elkanemi ya fadi hakan a lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yakai masa ziyara a fadar sa dake shehuri, Maiduguri.

Loading

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %