Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace babu ruwan sa da wani vidiya daya shafi Gwamna Abdullahi Ganduje yana karban dallar amurka miliyan biyar a matsayin cin hanci.
Wasu vidiyo guda biyu dabam dabam wanda ke nuna zargi da akeyiwa Gwamnan yana karban cin hanci daga hannun yan kwangila a jihar. A sakamakon...
Wasu matasa a Adamawa sun kai hari ma wata motar Bus tare da kashe matafiya guda Hudu.
A ranar talata ne yan sanda suka tabbatar da kashe wasu matafiya guda Hudu, wasu kuma sunji ciwo suna Asibiti a sakamakon wani hari matasa...
Shattima ya jajantawa iyalin Hauwa Leeman , Ma’aikaciyar agaji da Boko Haram suka kashe.
Ajiya ne da yamma Gwamna Kashim Shattima ya jagoranci wata tawaga izuwa gaisuwar ta'aziya ga iyalen Hauwa Leeman Ma'aikaciyar agaji dake aiki tare da komitin...
Gwamnatin Tarayya ta raba kudi Naira Biliyan daya da miliyan Dari biyar wa gidajen Talakawa dubu Ashirin da Dari uku da Arba’in da Hudu a jihar Bauchi.
Gwamnatin tarayya ta raba sama da naira biliyan daya da miliyan Dari biyar ga gidajen talakwa guda dubu Ashirin da Dari uku da Arba:in da...
Yan sanda sun kama wani Dan shekara 20 mai sacewa tare da kashe mutane a Zaria.
Wani saurayi mai shekara 20 Ahmed Abdullahi dake Hayin Gada, Zabi a karamar hukumar Sabon Gari ta jihar Kaduna ana zargin sa da sacewa tare...
Hauwa Leeman : Abunda Atiku ya fadawa Buhari akan Leah Sharibu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari daya gaggauta kubutu Leah Sharibu daga hannun Boko haram kafin lokaci ya...
Tafiya yiwa Kasa Hidima : Dalibai sun koka da haramtawa Jami’o-in su fafatawa a shirin.
Hukumar shirin yiwa kasa hidima NYSC ta haramtawa jami'ar jihar Benuwe dana Ayyukan gona na tarayya daga tura daliban su zuwa shirin matasa masu yiwa...
Harsashi ya kashe wani mutum dake tsaye yayinda wasu tsagiru suka farma tawagar Tambuwal a Sakwato.
Harsashi yan sanda ya kashe wani mutum dake tsaye yayinda wasu zauna gari banza suka kai hari wa ayarin motocin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal a...
Gwamnatin jihar filato ta hana yin wani gangami, Tataki ko zanga zanga saboda rashin zaman lafiya.
Biyo bayan kashe kashe da lalata dukiyoyi da wasu yan bindiga sukayi a wasu sassan jos, jihar filato gwamnati ta haramta yin zanga zanga ko...
Baban Sufeton Yan sanda ya bukaci a daure da kuma binciki yan sanda da suka.kashe Marigayiya Anita Akapson.
Baban sufeton yan Sanda Ibrahim idris ya buda umurnin a daure tare da binciki yan sanda dake da hannu a kashe Miss Anita Akapson. Umurnin...