AWCON2018: SUPER FALCONS REVIVE THEIR CAMPAIGN
The Nigerian Super Falcons have revived their Afrcan Women Cup of Nations campaign after thrashing the shepolopolo of Zambia 4-nil on Wednesday. The Super Falcons...
Kasa da mutane bakwai suka mutu, goma Sha Daya suka ji ciwo a hatsarin mota Daya ritsa da daliban jami’ar Maiduguri
Daliban da suka bar maiduguri ranar talata sunyi hatsarin ne a hanyar Gombe. Hatsarin ya faru ne a Damaturu, jihar yobe mutum bakwai suka mutu...
Wani direban tifa ya kashe dalibai uku yan matan sekandaren gwamnati na jeka ka dawo dake Funtua a jihar katsina ranar litinin a hanyar su na dawo wa gida.
Dalban da suka mutu Maryam Muhammad da sa'adatu Muhammad yaran mutun Daya ne dake ajin kanana Sai Aisha Rabiu dake ajin manya a makarantar sekandaren...
Yadda Buhari ke biyana inyi gadin shanukai na sata da Kuma wadanda akayi garkuwa da su inji Wanda ake zargi da Satan mutane.
Rundunar yan sanda na jihar katsina ta nunu wasu da ake zargin guggun masu Satan mutane ne. Daya daga cikin su Abubakar saidu ya...
Mutum uku sun mutu, biyar sunji ciwo yayin wani rikici a Bauchi.
Rohoto na cewa mutum uku sun mutu, biyar sun sami rauni a sakamakon arangama tsakanin matasan musulmi da na kirista a Bauchi bayan wani dab...
Hukumar sojoji sun gano sabuwar kungiyar yan Ta’adda a Arewa maso gabas.
Hukumar sojojin Najeriya ta gano sabuwar kungiyar yan ta'adda mai suna Jama'atu Nusral Islama Wal Musulmina dake yada manufarta a Arewa maso gabacin Najeriya kana...
Ma’aikatan hukumar Zabe INEC guda Hudu, wakili a hukumar NYSC da yarinya yar shekara uku sun mutu a hatsarin mota a kogi.
Ma'aikatan hukumar zabe na kasa guda Hudu , wani wakili a hukumar NYSC da yarinya yar shekara uku sun mutu a hatsarin mota akan hanyar...
Gobara ta kama kasuwar Kano.
Hukumar kwana kwana ta jihar Kano tace gobara ta kona Wasu shaguna na wucin gadi guda 77 a kasuwar yan kurmi(Gumama) a jihar Kano. Kakakin...
Wasu yan bindiga dadi sun kashe jigon jam’iyar APC , suka raunata matarsa da yara.
Wasu tsageru da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wani jigon APC a Abuja Fasto Benjamin Imeogu kana suka raunata matar...
Kashe Alkali: kungiyar masu sufiyo sun fadawa yan sanda da soji cewa wanda ake zargin ba Dan kungiyar su ba ne.
Makarantar horar da masu aikin safiyo ta kasa tace babu wani daga cikin yayan ta dake da hannu wajen kashe manjo janaral idris Alkali tsohon...