Yadda Buhari ke biyana inyi gadin shanukai na sata da Kuma wadanda akayi garkuwa da su inji Wanda ake zargi da Satan mutane.

Read Time:39 Second

 

Rundunar yan sanda na jihar katsina ta nunu wasu da ake zargin guggun masu Satan mutane ne.
Daya daga cikin su Abubakar saidu ya shaidawa yan jaridu cewa shi Yana Daya daga cikin yayan kungiyar madugun masu sace mutane tsohon Buhari Wanda aka fine sani da Buharin Daji dake harka a dajin Rugu , Katsina.
Yace Buhari ya dauki a aikin kiwon shanun sata Kuma Yana biyan sa ne da saniya guda duk shekara.
Ya Kara da cewa Buhari na biyan sa naira dubu Ashirin don kulawa da wadanda akayi garkuwa da su a dajin Rugu.
Yace bayan an kashe madugun a zamfara Sai aka gabatarda shi ga wata sabuwar kungiyar yan fashi karkashin Kachallan Ruga Wanda ya gaji matsayin tsohon Buhari a dajin Kuma Shima yan sanda na neman sa.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %