Wani direban tifa ya kashe dalibai uku yan matan sekandaren gwamnati na jeka ka dawo dake Funtua a jihar katsina ranar litinin a hanyar su na dawo wa gida.

Read Time:33 Second
Dalban da suka mutu Maryam Muhammad da sa’adatu Muhammad yaran mutun Daya ne dake ajin kanana Sai Aisha Rabiu dake ajin manya a makarantar sekandaren lamarin ya faru ne bayan sun has achaba su uku akan hanyar Funtua zuwa Zaria.
Wani shaidan gani da ido yace lamarin ya faru ne a lokacin da Dan achaban yake kokarin wuce tifar Sai ya Fadi akasa da daliban Sai Kuma motar tifar ta hau kansu.
Ma’aikatar ilimi na jihar ta hannun jami’in Hulda da jama’a Salisu lawal Kerau ya tabbatar da aukuwar lamarin Yana maicewa makarantar ta Sami labarin rasuwar dalilban ta na makarantar GGDSS Funtua a sakamakon munmunar hatsarin mota.
Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %