Mutum uku sun mutu, biyar sunji ciwo yayin wani rikici a Bauchi.
Rohoto na cewa mutum uku sun mutu, biyar sun sami rauni a sakamakon arangama tsakanin matasan musulmi da na kirista a Bauchi bayan wani dab...
Hukumar sojoji sun gano sabuwar kungiyar yan Ta’adda a Arewa maso gabas.
Hukumar sojojin Najeriya ta gano sabuwar kungiyar yan ta'adda mai suna Jama'atu Nusral Islama Wal Musulmina dake yada manufarta a Arewa maso gabacin Najeriya kana...
Ma’aikatan hukumar Zabe INEC guda Hudu, wakili a hukumar NYSC da yarinya yar shekara uku sun mutu a hatsarin mota a kogi.
Ma'aikatan hukumar zabe na kasa guda Hudu , wani wakili a hukumar NYSC da yarinya yar shekara uku sun mutu a hatsarin mota akan hanyar...
Gobara ta kama kasuwar Kano.
Hukumar kwana kwana ta jihar Kano tace gobara ta kona Wasu shaguna na wucin gadi guda 77 a kasuwar yan kurmi(Gumama) a jihar Kano. Kakakin...
Wasu yan bindiga dadi sun kashe jigon jam’iyar APC , suka raunata matarsa da yara.
Wasu tsageru da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wani jigon APC a Abuja Fasto Benjamin Imeogu kana suka raunata matar...
Kashe Alkali: kungiyar masu sufiyo sun fadawa yan sanda da soji cewa wanda ake zargin ba Dan kungiyar su ba ne.
Makarantar horar da masu aikin safiyo ta kasa tace babu wani daga cikin yayan ta dake da hannu wajen kashe manjo janaral idris Alkali tsohon...
Gwamnar jihar Benuwe ya dauka niyyar sakawa makaranya sunan marigayiya Ochanya.
Gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom a ranar laraba ya umurci shugaban hukumar ilimin baidaya na jihar Philip Attachin daya daukaka Martaban makarantar furamare na garin...
An kama mutane uku da ake zargi da masu sace mutane ne a jihar Niger.
Rundunar Samar da kariya da tsaro ga farar hula a jihar Niger ta kama wasu mutane uku da ake zargin masu sace mutane ne a...
Akwai alamun cewa mataimakin Gwamnar jihar Sokoto ya sauka daga mukamin sa.
Ana zargin cewa mataimakin Gwamnar jihar Sokoto Alhaji Ahmed Aliyu ya sauka daga kujerar. Mataimakin Gwamnan shine dantakaran Gwamna na APC a jihar wanda ake...
Sojojin Najeriya sun kwato Mata goma sha biyar da yara daga hannun Boko Haram.
Sojojin Najeriya dake karkashin operation Lafiya dole sun yi gamo da Boko Haram a yankin Ngoshe dake Borno sun kubutar da mata goma sha shida ...