Na saci Babur don na kula da budurwa ta.
Wani da ake zargi da sata Audu Sharif ya amsa laifin sa cewa ya sack Babur kirar Bajaj don ya Tara kudin kulawa da Budurwar...
Yan sanda sun gayyaci Dan takaran kujeran Gwamna a Kano saboda zargin aikata kisa.
Yan sanda sun gayyaci Dan takaran kujeran Gwamna a PDP a Kano Sagir Takai saboda zargin kashe wani tsoho Dan shekara 70. Jami'in Hulda da...
Wani Dan jarida da aka daure ya rubuta korafi akan Buratai kana ya nemi a biya Naira Miliyan Hamsin kudin Fansa.
Wani Dan jaridar Punch a jos Mr Friday Olokor ya bada wa'adin kwana biyu ga sojoji da suka kama shi a makon jiya a jos...
Boko Haram sun shirya su sake kashe wata ma’aikaciya Agaji na kungiyar Red cross.
Komitin bada agaji na kasa da kasa yayi kira ga gwamnatin Najeriya data gaggauta sa baki don hana yan Boko Haram kashe na biyu daga...
Gwamnatin jihar Kano taki Amincewa da wani vidiyo akan Ganduje, tayi barazanar zuwa Kotu.
Gwamnatin jihar Kano taki ta amince da vidiyo da ake yadawa akan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje an nuna shi yana karban wasu daloli a hannun...
Asusun kula da yawan jama’a ta majakisar dinkin duniya na kokarin kawo karshen yiwa mata kaciya a jihar Benuwe.
Mrs Victoria Egwo Daaor manajar shirye shirye na Asusun UNPFA ta fadi ranar Alhamis a lokacin bikin ilimin yaya mata na duniya tace Asusun na...
Kungiyar Kiristocin Arewa ta roki Buhari ya kubuto da Leah Sharibu kafin Wa’adi da Boko Haram suka bayar ya cika.
Shugaban kungiyar Yakubu Pam daya ke hira da yan jarida ranar juma'a A Abuja yayi roko ga Shugaban kasa Muhannadu Buhari da yayi Iya bakin...
Komitin bincike JCI ya fidda mutun Dari da goma sha biyar dake da hannu a rikicin Kogi.
Komitin binciki akan wani rigima da ta faru a jihar kogi ya gano mutum115 dake da hannu a haddasa rikicin daya shafi Dekina ,Omala da...
Matasa sun kona gidaje a filato saboda sakamakon zabe.
A ranar Alhamis ne wasu tsagirun matasa suka kona gidaje Hudu a karamar hukumar Langtang da kudu a sakamokon zabe na kananan hukumomi da aka...
1. Rundunar sojin sama na Najeriya sun ruwan boma bomai a sansanin Horo na Boko Haram.
Air komodo ibikunle Daramola Darektan watsa labarai da Hulda jama'a na sojin sama a wata sanarwa daya fitar ranar Alhamis yace sojin sama na musamman...