Kungiyar kiristoci na kasa CAN ta bukaci Gwamnatin tarayya ta bankado keyar wadanda suka haddasa rikicin Kaduna.
Kungiyar kiristocin Najeriya tayi kira ga gwamnatin tarayya Dana jihar Kaduna da su kawo karshen rashin hukumta masu laifi ta hanya kamo wadanda suka haddasa...
Leah Sharibu: Iyalenta sun rungumi addu’o-i akan biyan kudin fansa Biliyan Dari
Iyalen Leah Sharibu sun dukufa da Addu'a akan kudin fansa biliyan Dari da Boko Haram suke nema a hannun gwamnatin tarayya , wata kawar mahaifiyar...
An kashe yan Shi’a kuma da dama sunji ciwo a wani sabon rikici da sojoji.
Yan kungiyar Shi'a sun sake karawa da sojojin najeriya inda wasun su suka ji raunuka kana wasu aka kashe a yankunan Nyanya da Mararraba a...
FOUR POLICEMEN,THREE LASTMA OFFICIALS, ARRESTED FOR EXTORTION
#MTNshortz3sixtyworld
Kaduna ta sassauta dokar hana fita kana ta roki jiragen sama dana kasa da su fara jigila zuwa jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita na awa Ashirin da Hudu a saboda hayaniya data taso a sanadiyar kashe wani sarki Adara Agom...
Yan Asalin garin Bokkos sunyi yunkurin kawo karshen hare hare da Fulani ke kawo wa jami’ar jihar Filato.
Saf Bature Dakta John Gabriel Mallo Makwal ya tabbatar wa hukumar gudanarwan jami'ar jihar Filato, Bokkos cewa matsalar rashin tsaro a yankin ya kusa ya...
An harbi mutum uku yayinda kungiyoyin maitar zamani suka kara da juna a Otukpo, jihar Benuwe.
An harbi mutum uku yayinda kungiyoyin maitar zamani suka kara da juna a Otukpo, jihar Benuwe. A ranar juma'a wasu kungiyoyin maitar zamani guda biyu...
Wasu yan baranda sun kashe Dan sanda da wasu mutane biyar a Zamfara.
A ranar juma'a ne aka kashe akalla mutum shida daga ciki da akwai Dan sanda mai igiya biyu da wasu yan baranda suka kashe a...
An kashe yan Shi’a guda uku a wani fada da Sojoji.
James Myam, komandan barikin sojoji na Garrison dake Abuja ya tabbatar cewa an kashe yan Shi'a guda uku a wani rikici da sojoji ranar Asabar...
Ana zargin wani fasto da wasu mutane biyu da kashe wata ma’aikaciyar jinya a makurdi.
Baban kotun majistiri ta daure wani fasto Sabastine igwe , James Akpa da Michael Ochigo saboda laifin kashe wata ma'aikaciyar jinya a makurdi baban birnin...