Babban sufeton yan sanda ya cire kwashinan yan sanda na jihar filato.
Read Time:21 Second
Tsohon shugaban kasa na soji a Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida yace bashi da zaurukan sada zumunta.
A wata sanarwa daga ofishin watsa Labaran sa IBB yace duk wani labari da kae rubuta a zaurukan sada zumunta da sunan sa ba nasa ba ne.
Ya yi wanan bayani ne a dalilin cewa ya taya Atiku Abubakar murna cin zaben fidda gwani na shugaban kasa a PDP a manhajar Twitter.
