Kano ta sami sabuwar jami’a mai zaman kanta irinsa na farko.
An kaddamar da wata sabuwar jami'a mai zaman kanta wacce ke da manufar yin bincike, kere kere da sana'oin hannu a birnin Kano. Makarantar mai...
Babban sufeton yan sanda ya cire kwashinan yan sanda na jihar filato.
Babban sufeton yan sanda Ibrahim idris ya cire kwamishinan yan sanda na jihar filato Undie Adie ba ta re da bata lokaci ba. Kakakin rundunar...
Yarbawa sun koka da yadda yan uwansu ke hasarar dukiyoyin su saboda rikicin Jos
Yarbawa dake Arewancin Najeriya sun koka da yawan rikici a Jos, jihar filato Wanda ke haddasa rasa rayuka da dukiyoyin su. A makon jiya rikici...
Yan bindiga sun sace wani Dan kasuwa a kebbi.
Rohoto na cewa an wasu yan bindiga su sace wani babban Dan kasuwa kuma mai Harka sai da zannuwa Alhaji Murtala Zauro a jihar Kebbi....
Wani direba mai tukin ganganci An yanke masa hukumcin kisa saboda ya buge wani jami’in hukumar kiyayye hatsura na kasa FRSC.
Usman Aliyu Wanda yake tuka bakar mota Toyota corolla mai lamba KLG 352 AA a wanan rana tunda farko yayi yunkurin ya buge insfekto Marshal...
Ma’aikatan Kaduna sun kalubalanci hukumar sauraron koken jama’a akan wayar da kai.
A ranar juma'a ne wasu ma'aikata a Kaduna suka shawar ci hukumar kula da koken jama'a PCC data kara wayar da kan jama'a sosai akan...
Gwamnatin jihar Gombe ta karbi tallafin dalar Amurka muliyan 10 don kare cutar Tamowa.
Bankin duniya ya bada tallafin dalar Amurka miliyan 10 wa gwamnatun jihar Gombe don magance matsalar cutar Tamowa . Babban sakatare a ma'aikatar ilimi a...
Sarki Sunusi yayi sharhi akan dalilai da zasu Iya sa Najeriya ta babbar birnin Talauci a duniya
Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sunusi na biyu yayinda yake gabatar da jawabi bayan an karama shi cikin wata kungiya mai suna Sigma club na...
Yan Shi’a sun rufe ma’aikatar shara’a dake Abuja saboda a fito da El- Zakzaky.
Daruruwar yan Shi'a a ranar Alhamis suka rufe ma'aikatar ahara'a ta tarayya ayayinda suke zanga zangar a sako musu shugaban su Ibrahim Ek-zakzaky Wanda yake...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira mahaifiyar Leah Sharibu da aka sace a waya , ya tabbatar mata da dawowar yarta cikin gaggawa.
Babban mataimakin na musamman wa shugaban kasa akan kafoffin watsa labarai Garba shehu ya bayyana haka a wata sanarwa daya mikawa yan jarida a Abuja. Shehu...