Babban sufeton yan sanda ya cire kwashinan yan sanda na jihar filato.

Read Time:20 Second

Babban sufeton yan sanda Ibrahim idris ya cire kwamishinan yan sanda na jihar filato Undie Adie ba ta re da bata lokaci ba.
Kakakin rundunar yan sanda na jihar DSp Mathias Tyopev ne ya sanar da hakan.
Austin Agbonlahor Wanda kafin yanzu shine kwamishinan yan sanda mai kula da ayyuka a hedkwatar su dake Abuja ya maye gulbin Adie a matsayin sabon kwamishinan yan sanda na jihar filato.

Happy
Happy
0 %
Sad
Sad
0 %
Excited
Excited
0 %
Sleepy
Sleepy
0 %
Angry
Angry
0 %
Surprise
Surprise
0 %