Kasa da mutane bakwai suka mutu, goma Sha Daya suka ji ciwo a hatsarin mota Daya ritsa da daliban jami’ar Maiduguri
Read Time:16 Second
Daliban da suka bar maiduguri ranar talata sunyi hatsarin ne a hanyar Gombe.
Hatsarin ya faru ne a Damaturu, jihar yobe mutum bakwai suka mutu , Sha Daya suka ji ciwo.
Jami’an road safti sun kwashe gawawakin wadanda suka mutu zuwa dakin Adana gawa kana wadanda suka Sami rauni aka Ruga da su zuwa asibiti.

