Surkin IBB Sunny Okogwuyamutu
Read Time:15 Second
Mai sarautarAjisenaAsaba chief Sunny Okogwuyamutusurkintsohonshugabankasanasoji Ibrahim BadamasiBabangida, marigayiOkogwu shine babba da marigayiyamatarBabangida Maryam. An ganocewamarigayiOkogwuyamutu ne waniasibiti da ba a bayyanasunansabadake Abuja da karfetakwasna Daren asabar, kodashikeba a San takamammenshekarunsaba a lokacinhadawannanrohotonammaanaganinyakaishekarutamanin. Gidan chief Okogwu da akekira da ship house dake Ilorin road a rukunangidajenamarafa a cikinBirnin Kaduna yazamashirulokacin da yanjaridusukakaiziyara
