Gwamnan jihar kwara Alhaji Abdulfatai Ahmed ya amince da daukar malaman makarantun furamare
Read Time:17 Second
guda 1, 500 da kuma 350 na makarantun sekandare don kawo karshen karancin malaman kumiya.
Ahmed ya bada amincewar sa be daidai da bukatar hukumar ilimin bai daya a jihar da kuma hukumar kula da Malamai.
Ya kuma baiwa hukumar SUBEB dana TSA dasu tabbatar cewa sunyi raba daidai wajen rarraba takardan aikin a gundumomi 193 dake jihar.
