Yari ya gargadi yan takaran APC dasu daina yin amfani da rashin tsaro don yaki Neman zabe.
Read Time:28 Second
Gwamnar jihar Zamfara Abdul’aziz yari ya fadawa magoya bayan APC a wani babban gangami a Gusau cewa su goyi bayan Alhaji Mukhtar Shehu Idris kana ya gargadi yan takaran Gwamna a APC dasu daina amfani da rashin tsaro don yaki Neman zabe akan gwamnatin sa.
Yace ya kawo Shehu idris ya saya takaran Gwamna a APC saboda chachantar sa ya kara dacewa jam’iyar tana bukatar Wanda zai cigaba da ayyuka da shirye shiryen sa , yari ya kara shawartan Al’umar jihar dasu fito sosai a lokacin zaben fitar da gwani na shugaban kasa da na Gwamna.
