Anyi Garkuwa da shugaban karamar hukumar Suleja Abdullahi Make.
A ranar laraba ne akayi Garkuwa da shugaban karamar hukumar suleja a jihar Niger Abdullahi Make a hanyar sa na tafiya gida daga sakatariya da yamma.
An gano cewa wasu yan bindiga ne sukayi masa kwantar bauna a motar sa na ofis kana suka fitar dashi da karfi zuwa cikin motar su kafin suka kai shi gurin da ba a Sani ba.
Anyi imanin cewa yan bindigar da suka sace shugaban karamar hukumar an danganta su ga zaben fitar da gwani da jam’iya mai mulki APC zata yi na danmajalisar wakilai na tarayya Wanda za a fara yan sa’o’i kadan don ana zaton yana goyon bayan wani dantakara.
Yan sanda a minna ba a Iya riske su ba don samun bayani amma wani babban jami’i a rundunar yaki ya tabbatar da aukuwar lamarin amma ya bukaci a ga jami’in Hulda da kama ‘a na yan sanda a lokacin da jardar Thisday ta tuntubeshi.
More Stories
PRES. TINUBU CONGRATULATES WAHID OSHODI ON ELECTION AS PRESIDENT OF AFRICAN TABLE TENNIS FEDERATION
President Bola Tinubu congratulates Wahid Enitan Oshodi of Nigeria on his election as President of the African Table Tennis Federation...
“HEAD 0F VAMPIRES” – FEMI ADEBAYO, MIDE MARTINS, OTHER STARS CELEBRATE MAMA RAINBOW AT 82
Nollywood celebrities have showered Mama Rainbow's Instagram with birthday wishes and homages. Today, October 16, is the movie star's 82nd...
MY SOULMATE DIED: ACTRESS BIMBO AKINTOLA REVEALS WHY SHE’S UNMARRIED AT 54
Nollywood legend Bimbo Akintola has disclosed her reasons for remaining single at the age of 54. In a recent interview...
KAZIM ADEOTI, “WHY I DIDN’T ATTEND MY FIRST WIFE’S 50TH BIRTHDAY CELEBRATION”
Kazim Adeoti, a marketer and film producer, has apologized for missing his first wife Olufunsho Adeoti's 50th birthday celebration in...
ZAMFARA STATE CELEBRATES ONE YEAR POLIO-FREE
Dr. Aisha M. Z. Anka, the Commissioner of Health for Zamfara State, has declared that the State has gone a...
AFCON QUALIFIERS: DELE-BASHIRU EARNS NARROW WIN FOR S’EAGLES AGAINST LIBYA
On Friday evening, Nigeria earned a late win over Libya in the AFCON qualifiers in Uyo, thanks to Fisayo Dele-Bashiru,...