Yan Shi’a sun rufe ma’aikatar shara’a dake Abuja saboda a fito da El- Zakzaky.
Read Time:25 Second
Daruruwar yan Shi’a a ranar Alhamis suka rufe ma’aikatar ahara’a ta tarayya ayayinda suke zanga zangar a sako musu shugaban su Ibrahim Ek-zakzaky Wanda yake hannun hukumar Najeriya.
Zanga zangar sun fara ne daga sekatariya na tarayya kana suka karasa a ma’aikatar.
El- zakzaky yana daure tun lokacin da aka kama shi a watan Disamba na 2015, a sakamakon afkawa yayan kungiyar da sojoji suka yi , matar sa da wasu mutane biyu ana zargin su da hadin baki, kisan Villa da dai sauran su.
